IQNA - An bayyana cikakken bayani kan matakin karshe na gasa r kur’ani mai tsarki ta kasa karo na 47, kuma a bisa haka ne za mu shaida fara wannan taro na kasa a birnin Tabriz daga ranar 12 ga watan Azar.
Lambar Labari: 3492271 Ranar Watsawa : 2024/11/26
Tehran (IQNA) Seyyed Jassem Mousavi, makaranci daga kasar Iran, ya kai matakin karshe na gasa r kur’ani ta kasa da kasa a Saudiyya.
Lambar Labari: 3487193 Ranar Watsawa : 2022/04/20